Trending

READ LYRICS:B.O.C NIMBUS CLOUD[FULL LYRICS]

NIMBUS CLOUD Lyrics By B.O.C

INTRO
*No English!

VERSE ONE
*I'm Like A 'Life Time' Inmate,My Whole Life Depend On The Pen
*A Doctor Overlooking Doctrines Attending To Men
*It's Unhealthy For The Sick Not To Do Medicine
*So Y'all Gotta Take It Slow,Hope You Do Benelin
*But Under Prescription,Not Abusive Overdose
*It's All Love,Beyonce Still Buying Hova Rose
*I Didn't Come To Shoot,Just Watch How The Banger Goes
*This Beat Have Lost  For One's Mercy,Arsene Wenger Knows
*I'll Strangle Whores If Anybody Stone Amber Rose
*The Show Is Quite Enjoyable Though With A Stranded Host
*He' Just One Of Those Who Hails From The Clan Of Those....
*Whom 'Hip Hop' Is A Fugitive In Their Land,Timaya Knows
*Peace Surpases Religion,Check My Bio Though
*Hoping On Endorsements For The Green,Got My Eye On Glo
*Nimbus Cloud About To Make It Rain,All White On Snow
*I'll Keep Feeling Sought Of I'm Loosing It Till Scion Blow

VERSE TWO
*In Na Dau Gwafa Harbin Tsuntsayen Nan Na Ke,Ni Mayen Saiti Ne
*Na Karantu Sosai Kamar Ni Gayen KD Ne
*Yin Bayanai Da Batsa Mara Tsarin Baiti Ne
*Duma Abinci Mai Zafi Ai Karin Aiki Ne
*Kursayin Su Babu Balance,Ramin Waiji Ne
*Tauraron Nan Dole Ya Haskaka Ko Kun Rufe Idanun Ku Don An Samo Ni Daga Marin Gardi Ne
*Koya Naka Salon,Kofan Layi Laifi Ne
*Da Tsarin Maluki,Tambayi Dabo Da Mouky....
*Kalle-Kalle Ta Fi Dadi In Dare Ta Yi Wa Duji
*Zuba Flows,Kwando Na Matukar Alfahari Da Huji
*Ko A Jar Kasa Ina Bala'i,Ku Bani Suzuki....
*Don In Kai Ku In Da Baiwa Na Za Ta Haihu
*Sanin Gaibu Sai Allah,Ai Za Mu Kai Su
*Sa'in Da Na Gwada,Ya Yi Baki Da Ya Taba....
Zaki,Amma Da Shagwaba....
*Domin Mu Zai Lafa

CHORUS
*Hakane!
-Kada Yin Sake Ta Kai Ga Rasa Rai A Cikin Rayuwa Gare Ku
*Haba,Haka? Eh!
-Ubangiji Ne Zai Sa Ku Tara Arzikin,
Arzikin,Arzikin,Arzikin

VERSE THREE
*Ai Za Su So Mu Don Barca Da Ball Ta Fi O2
*Tarihi Na Nan Dauke Da Shaida In Ka Ki Yanzu
*Kunun Zakin Nan Ta Ki Ta Tsinke,Ina Tsiron Ku?
*Yanke Hukunci A Komai,Ni Ne Alkalin Kotu
*Nawa Shawarin,Ka Huta In Ka Gaji
*Nawa Malamin,Addu'a,Babu Gadali
*Sai Dai Abun Da Zai Kyauta' Wa Al'uma
*In Ba Wahala Ba Me Na Hawa Kan 'Fa' Da Darduma?
*Mai Yawan Kai Kara Shi Ne Ya Ke Bauta Wa Hukuma
*Yanzu Kam Dai Ba Na Tunanin Yin Waka Da Pasuma
*Ga Mawaka Kacha Kacha A Garin Bauchi Da ArtKin
*In An Zo Ta Gaban Goshi Da Haushi A Askin
*Idan Muka Jure Sai Ya Ba Wa Fuskan Mu Tsari
*Ko Mun Zamo Anbaliya Za Mu Sa Butan Mu Layi
*Don Ko Babu Ruwan Sama Mu Yi Wa Shukan Mu Bayi
*Mun Girma Wa Cin Tuwo Gaya,Miyar Kukan Mu Ta Yi

VERSE FOUR
*See No Amount Of Killer Words Can Ever Make A Dead Sentence
*Could It Be That The Days Of Real Hip Hop Behead Kennis?
*Ever Since I Was Born I Never Wanted To Be A Chemist
*Or A Pharmacist Like Dr. SID Who's Truly A Dentist
*All I Wanted To Do Was To Study And Be A Physicist,
*Play Football,But Here Am I Been A Lyricist
*'Cause It's Beneficial To Realise What Your Destiny Is
*Evident Or No Evidence,I Been The Judge Of This Court Declare That The Case Is Dismissed
*Though I Know The World Is A Beast And My Race Is Biscuit
*How Real Is That Sound With A Sound Of Rape In His Skit?
*I'm Dinosauric,Ain't No Single Ape In This Kid
*I'm Just A Little Bit Evolved Than A King Kong
*So Powerful But Never Got Involved In Anything Wrong
*So That I Can Go Farther Like A Son Who's Cheering Up His Father
*Up Vince Carter!

CHORUS

OUTRO
*Ji Mana,Ku Tsaya Guys!
*Uhm! C Man,Na Ce Ba? Ko Kana Da Abun Fada Ne Kafun Mu Rufe Taron?
(C Man: Yea,Let Me Play On This Outro A Little...**Plays Piano Till The Song Fade Out**)

No comments