YAWO Lyrics By B.O.C(@BOCMadaki)

DOWNLOAD AUDIO HERE

INTRO

*Ji Mana,Ku Tsaya Guys!!!

CHORUS
*Kyan Yawon Ba Tafiya Ba Ne,Dawowa Ne
-Kyan Yawon Bayarwa Da Tarowa Da Kawowa Ne
*Kyan Yawon Ba Tafiya Ba Ne,Dawowa Ne
-Kyan Yawon Bayarwa Da Tarowa Da Kawowa Ne
-Lallai Kana Da Yawo!
*(Jama'a Suka Ce Mun)
-Lallai Kana Da Yawo
*(Gayu Na Suka Ce Mun)
-Lallai Kana Da Yawo
*(Babyn Chan Ta Ce Mun)
-Lallai Kana Da Yawo

VERSE ONE
*What!
*Da Muddun Na Bude Kofa,Na Shiga Mota
*Bayan Direba Ya Anshi Boza
*Kan Tafiya Ta Tabbata Da Addu'a Na Kan Soma
*Domin Sai Da Rai A Kan Ci Oba
*Ya Rabbi,Gatan Yara Da Manya
*Makiyayin Mu Da Dare,Safe,Rana Da Yamma
*Sa'in Da Muke Tafiye-tafiye Ka Kiyaye Mana Hanya
*Gotta Get There Don Kar In Bar Iyaye Na Da Anya
*Da Kiran Abokai Na A Waya Duk Don Su San Ya
*Don Shi Ne Daya Daga Cikin Muhimmancin Kusanya
*Bari Duk Wani Barawo Kar Ya Gan Mu
*Kuma Duk Wani Tafiyan Da Muka Yi Mu Kai Da Ran Mu
*Amen! Babu Abun Da Zan Ce Sai Dai Amin
*Don Kamin Ma In Tambaya Uba Na Yana Min...
-...Kyawawan Abubuwa
*Kamar Bari Na Da Rai Da Sama Mun Batutuwa....
*....Na Fada Wanda Dan Adam Bai Tada Mun A Kunnuwa
*In Dakata? Su Din Su Wa?

CHORUS
*Kyan Yawon Ba Tafiya Ba Ne,Dawowa Ne
-Kyan Yawon Bayarwa Da Tarowa Da Kawowa Ne
*Kyan Yawon Ba Tafiya Ba Ne,Dawowa Ne
-Kyan Yawon Bayarwa Da Tarowa Da Kawowa Ne
-Lallai Kana Da Yawo!
*(Gyatuman Chan Ta Ce Mun)
-Lallai Kana Da Yawo
*(Dattijon Nan Ya Ce Mun)
-Lallai Kana Da Yawo
*(Mallam Hassan Ya Ce Mun)
-Lallai Kana Da Yawo

VERSE TWO
*Komin Nisan Garin Ku Ku Shirya Don Muna Zuwa
*Gara Mu Gaji,Mu Huta,Mu Tashi Da Mu Hakura
*Don Da Hutu Ainun Bayan Mun Samu Babu Takura
*Ga Ayawo,Ku Ce Wa Gayu Su Taru Fa
*Ga Wuta,Toh Me Zai Hana Chasun Mu Faruwa
*Gyatuma Ta Tana Mun Fata In Samu Gata A Rayuwa Ta
*Da Na Ce 'Amin' Sai Na Ga Ko Ina Babu Rata
*Kuma Karya Ne Rashin Arziki Ya Sa Mu Sata
*In Har Na Taba Karaya A Da Yau Da Liver Na Dawo *Wasika Na Kawo
*Sakon Da Ya Kunsa Shi Ne Yanzu Da Riba A Yawo
*Tunda Kunnuwa Na Taimaka Wa Basiran Makaho
*Mallam In Ka Tsani Kiwuya Sai Ka Diba Wa Yaro
*Ka Mika A Baho
*Domin Sai Iska Na Kadawa A Ke Shika Da Daro
*Abun Kashedi,Ba Na Hira Da Tabo

CHORUS
*Kyan Yawon Ba Tafiya Ba Ne,Dawowa Ne
-Kyan Yawon Bayarwa Da Tarowa Da Kawowa Ne
*Kyan Yawon Ba Tafiya Ba Ne,Dawowa Ne
-Kyan Yawon Bayarwa Da Tarowa Da Kawowa Ne
-Lallai Kana Da Yawo!
*(Aboki Na Ya Ce Mi Ni)
-Lallai Kana Da Yawo
*(Kawa Ta Ta Ce Mi Ni)
-Lallai Kana Da Yawo
*(Mabiya Na Suka Ce Mi Ni )
-Lallai Kana Da Yawo

VERSE THREE

*On My Way To A Destination Where My Destiny Leads
*I've Seen So Many Nights With My Eyes Open
*Survival Warfare,No Man Alive Is Resting In Peace *Tryna Make Something Real Outta All The Lies Spoken
*Na Ga 'No',Na Ga 'Biyayya'
- Na Ga 'So',Na Ga‎ 'Kiyayya'
*I've Seen Love And Hate,I've Seen Curve And Straight
*I've Seen Flop And Great,I've Seen Lords And Slaves
*I've Seen The Highs And Lows,I've Seen The Thighs And Toes
*Mallam Bar Ganin Ina Ta Hada Zufa
*Sai Na Kai Inda Ba Wanda Ya Taba Zuwa
*Fiye Da Jirgi Da Radio,Cike A Titi Da Stereo
*Daba Daba Daban Daban,Tasha Tasha A Chan Da Nan
*Mun San Hanyan Ba Kyau Amma Daga Kafa Alambaram
*Always On The Road,Har Na Saba Da Gargada
*Ai Cin Boris Ya Fi Kyau In Ka Chaba A Jar Kasa
*Na Dawo Lafiya,Ga Saraba Ku Raba
*Yau Yau Zan Koma In Ta Kama,Ko Da Kafa Mu Gwada

CHORUS

*Kyan Yawon Ba Tafiya Ba Ne,Dawowa Ne
-Kyan Yawon Bayarwa Da Tarowa Da Kawowa Ne
*Kyan Yawon Ba Tafiya Ba Ne,Dawowa Ne
-Kyan Yawon Bayarwa Da Tarowa Da Kawowa Ne
-Lallai Kana Da Yawo!
*(Mutanen Bauchi Suka Ce Mun)
-Lallai Kana Da Yawo
*(Mutan Arewa Suka Ce Mun)
-Lallai Kana Da Yawo
*(Duk Nigeria Suka Ce Mun)
-Lallai Kana Da Yawo

No comments